Fitowa 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Amma ko da yake Masarawa sun ƙara tsananta musu, duk da haka sai suka ƙara ƙaruwa, suna ta yaɗuwa. Masarawa kuwa suka tsorata saboda Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Amma duk da wannan ƙarin wulaƙancin da ake yi musu, su kuwa sai daɗa riɓaɓɓanya suke ta yi. Sai tsoron Isra’ilawa ya ƙaru a zuciyar Masarawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |