Fitowa 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 Waɗannan su ne sunayen 'ya'ya maza na Isra'ila, waɗanda suka tafi Masar tare da Yakubu, kowanne da iyalinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Isra’ila maza, waɗanda suka tafi Masar tare da Yaƙub; kowanne da iyalinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |