Firistoci 9:23 - Littafi Mai Tsarki23 Musa da Haruna suka shiga alfarwa ta sujada. Da suka fita, sai suka sa wa jama'a albarka. Ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana ga jama'a duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Sai Musa da Haruna suka shiga cikin Tentin Sujada. Da suka fita, sai suka sa wa mutane albarka; sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |