Firistoci 9:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sai Haruna ya ta da hannuwansa wajen jama'a, ya sa musu albarka sa'an nan ya sauka daga wurin yin hadaya don zunubi, da hadaya ta ƙonawa, da hadayun salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Sa’an nan Haruna ya ɗaga hannuwansa wajen mutane ya sa musu albarka. Da yake ya miƙa hadaya don zunubi, hadaya ta ƙonawa da kuma hadaya ta salama, sai ya sauka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |