Firistoci 9:21 - Littafi Mai Tsarki21 Amma ya yi hadaya ta kaɗawa da ƙirjin da cinyoyi na dama ga Ubangiji, kamar yadda Musa ya umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai Haruna ya kaɗa ƙirjin da kuma cinyar dama a gaban Ubangiji a matsayin hadaya ta kaɗawa, kamar yadda Musa ya umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |