Firistoci 9:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai ya ce wa Haruna, “Kawo ɗan maraƙi marar lahani na yin hadaya don zunubi, da rago marar lahani don hadaya ta ƙonawa, ka miƙa su ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya ce wa Haruna, “Ka ɗauki ɗan maraƙi domin hadayarka don zunubi da kuma ɗan rago domin hadaya ta ƙonawa, dukan biyu su kasance marar lahani, ka miƙa su a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |