Firistoci 9:13 - Littafi Mai Tsarki13 Suka kuma miƙa masa hadaya ta ƙonawa gunduwa gunduwa tare da kan, sai ya ƙone su bisa bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Suka miƙa masa hadaya ta ƙonawa gunduwa-gunduwa, haɗe da kan, ya kuwa ƙone su a bisa bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |