Firistoci 9:12 - Littafi Mai Tsarki12 Haruna ya yanka hadaya ta ƙonawa, 'ya'yansa maza kuma suka miƙa masa jinin, sai ya yayyafa a bagaden da kewayensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’an nan ya yanka hadaya ta ƙonawa. ’Ya’yan Haruna maza suka miƙa masa jinin, ya kuwa yayyafa shi a kowane gefe na bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |