Firistoci 9:10 - Littafi Mai Tsarki10 Amma kitsen, da ƙodojin, da kitsen da yake rufe da hanta na hadaya don zunubi, ya ƙone su a bisa bagaden kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 A kan bagaden, ya ƙone kitsen, ƙodojin, da abin da ya rufe hanta, daga hadaya don zunubi, yadda Ubangiji ya umarci Musa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |