Firistoci 8:29 - Littafi Mai Tsarki29 Ya kuma ɗauki ƙirjin, ya kaɗa shi don hadayar kaɗawa ga Ubangiji. Wannan shi ne rabon Musa daga cikin ragon keɓewar, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Ya kuma ɗauki ƙirjin; rabon Musa na ɗan ragon naɗi, ya kaɗa shi a gaban Ubangiji, a matsayin hadaya ta kaɗawa, yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |