Firistoci 8:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ya sa waɗannan abubuwa duka a tafin hannuwan Haruna da na 'ya'yansa maza, ya miƙa abubuwan nan domin hadayar kaɗawa ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Ya sa waɗannan a hannuwan Haruna da ’ya’yansa, suka kuma kaɗa su a gaban Ubangiji a matsayin hadaya ta kaɗawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |