Firistoci 8:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sa'an nan ya kawo bijimi na yin hadaya don zunubi, Haruna da 'ya'yansa maza, suka ɗibiya hannuwansu a kan kan bijimin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sa’an nan ya miƙa bijimi domin hadaya don zunubi, sai Haruna da ’ya’yansa suka ɗibiya hannuwansu a bijimin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |