Firistoci 7:5 - Littafi Mai Tsarki5 Firist zai ƙone su a bisa bagaden, gama hadaya ce da akan ƙone da wuta ga Ubangiji, hadaya ce don laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Firist zai ƙone su a kan bagade, hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji. Hadaya ce don laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |