Firistoci 7:38 - Littafi Mai Tsarki38 Waɗannan su ne umarnan da Ubangiji ya ba Musa a Dutsen Sina'i, can cikin hamada, a ranar da ya faɗa wa Isra'ilawa su kawo hadayunsu gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 waɗanda Ubangiji ya ba wa Musa a Dutsen Sinai, a Hamadar Sinai, a ranar da ya umarci Isra’ilawa su kawo hadayunsu ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |