Firistoci 7:35 - Littafi Mai Tsarki35 Wannan shi ne rabon da aka keɓe wa Haruna da 'ya'yansa maza, daga cikin hadayun da ake yi da wuta ga Ubangiji, tun a ranar da aka keɓe su firistoci na Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Wannan shi ne sashen hadayar da aka ba wa Haruna da ’ya’yansa maza, hadayar da aka yi ga Ubangiji da wuta, tun ranar da aka gabatar da su don su yi wa Ubangiji hidima a matsayin firist. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |