Firistoci 7:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sai shi kansa ya kawo hadayar da za a ƙona. Zai kawo kitsen da ƙirjin. Za a yi hadaya ta kaɗawa da ƙirjin a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Da hannuwansa zai kawo hadayar da za a ƙona ga Ubangiji; zai kawo kitsen tare da ƙirjin, yă kuma kaɗa ƙirjin a gaban Ubangiji a matsayin hadaya ta kaɗawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |