Firistoci 6:6 - Littafi Mai Tsarki6 Zai kuwa kai wa firist rago marar lahani daga garken tumaki don yin hadaya ga Ubangiji saboda laifinsa. Za a kimanta tamanin ragon daidai da tamanin hadaya don laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 A matsayin hakki kuwa, dole yă kawo wa firist, wato, ga Ubangiji, hadaya rago marar lahani kuma wanda aka kimanta tamaninsa daga garke don laifinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |