Firistoci 6:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sai a fasa tukunyar ƙasa wadda aka dafa naman a ciki, amma in a cikin tukunyar tagulla aka dafa, sai a kankare ta a ɗauraye da ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Dole a farfashe tukunyar lakar da aka dafa naman a ciki; amma in an dafa a tukunyar tagulla, sai a kankare tukunyar, a kuma ɗauraye da ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |