Firistoci 6:22 - Littafi Mai Tsarki22 Wanda aka keɓe daga zuriyar Haruna, shi ne zai miƙa wannan hadaya ga Ubangiji. Za a ƙone ta duka. Wannan farilla ce har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Duk wanda aka naɗa daga ’ya’yan Haruna yă zama firist a madadinsa, shi ne zai miƙa wannan hadayar ga Ubangiji. Zai ƙone hadayar ƙurmus. Wannan za tă zama dawwammamiyar farilla ce har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |