Firistoci 6:21 - Littafi Mai Tsarki21 Za a shirya shi da mai a kwanon tuya. A kwaɓa shi sosai, a toya shi dunƙule dunƙule kamar hadaya ta gari, sa'an nan a kawo shi a miƙa shi don ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 A shirya shi da mai a kwanon tuya, a kawo shi kwaɓaɓɓe sosai, a miƙa shi hadaya ta gari dunƙule-dunƙule don ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |