Firistoci 6:16 - Littafi Mai Tsarki16 Haruna da 'ya'yansa maza za su ci ragowar garin. Za a ci shi ba tare da yisti ba a wuri mai tsarki na farfajiyar alfarwa ta sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Haruna da ’ya’yansa maza za su ci sauran, amma za a ci shi ba tare da yisti ba a tsattsarkan wuri; za su ci shi a harabar Tentin Sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |