Firistoci 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 Firist zai sa rigarsa ta lilin, ya ɗaura mukurunsa na lilin, sa'an nan ya kwashe tokar hadaya ta ƙonawa daga bagaden, ya zuba a gefensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Sa’an nan firist zai sa rigunarsa ta lilin da kuma rigar lilin da ake sa a ciki, sa’an nan yă kwashe tokan hadaya ta ƙonawa da wuta da ta ci a kan bagaden, yă sa kusa da bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |