Firistoci 5:17 - Littafi Mai Tsarki17 Idan wani ya yi laifi, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, laifi ya kama shi ko da bai sani ba. Alhakin laifin yana kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “In mutum ya yi zunubi, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, ko da yake bai sani ba, shi mai laifi ne. Za a kuwa nemi hakki daga gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |