Firistoci 4:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya tsoma yatsansa cikin jinin, ya yayyafa jinin sau bakwai a gaban Ubangiji a wajen labulen Wuri Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Yă tsoma yatsarsa a cikin jinin, yă kuma yafa sau bakwai a gaban Ubangiji, a gaban labulen wuri mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |