Firistoci 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Zai kawo ɗan bijimin a ƙofar alfarwa ta sujada a gaban Ubangiji, ya ɗibiya hannunsa a kan kan bijimin, ya yanka shi a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Zai kawo bijimin a ƙofar Tentin Sujada a gaban Ubangiji. Zai ɗibiya hannunsa a kan bijimin, yă kuma yanka shi a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |