Firistoci 4:33 - Littafi Mai Tsarki33 Zai ɗibiya hannunsa a kan kan abin yin hadaya don zunubin, sa'an nan ya yanka a wurin da akan yanka hadaya ta ƙonawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Zai ɗibiya hannunsa a kanta yă kuma yanka ta hadaya don zunubi a inda ake yankan hadayar ƙonawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |