Firistoci 4:30 - Littafi Mai Tsarki30 Firist zai ɗibi jinin da yatsansa ya shafa wa zankayen bagaden ƙona hadaya, sa'an nan ya zuba sauran jinin a gindin bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Sa’an nan firist zai ɗibi jinin da yatsarsa yă zuba a ƙahoni a bagaden hadaya ta ƙonawa, yă kuma zuba sauran jinin a ƙasan bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |