Firistoci 4:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sa'ad da aka sanar da shi zunubin da ya aikata, sai ya kawo akuya marar lahani don yin hadaya saboda zunubinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sa’ad da aka sanar da shi game da zunubin da ya yi, dole yă kawo akuya marar lahani a matsayin hadayarsa domin zunubin da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |