Firistoci 4:27 - Littafi Mai Tsarki27 In wani daga cikin talakawa ya yi zunubi, ba da gangan ba, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, ya yi laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 “ ‘In wani memba a cikin jama’a ya yi zunubi ba da gangan ba, ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji ya umarta kada a yi, to, ya yi laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |