Firistoci 4:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai firist ya ɗibi jinin hadaya don zunubi da yatsansa ya shafa wa zankayen bagaden ƙona hadaya, sa'an nan ya zuba sauran jinin a gindin bagaden. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Sa’an nan firist zai ɗibi jinin hadaya don zunubi da yatsarsa yă sa a ƙahonin bagaden hadayar ƙonawa, yă kuma zuba sauran jinin a gindin bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |