Firistoci 4:22 - Littafi Mai Tsarki22 Idan shugaba ya yi zunubi, ba da gangan ba, har ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji Allahnsa ya umarta kada a yi, to, ya yi laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 “ ‘Sa’ad da shugaba ya yi zunubi ba da gangan ba, har ya aikata ɗaya daga cikin abubuwan da Ubangiji Allahnsa ya umarta, to, ya yi laifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |