Firistoci 4:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma sa'ad da zunubin da suka aikata ya sanu, taron jama'a za su ba da ɗan bijimi na yin hadaya don zunubi. Za a kawo shi a gaban alfarwa ta sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sa’ad da suka gane da zunubin da suka aikata, dole taron su kawo ɗan bijimi a matsayin hadaya don zunubi, su kawo shi a gaban Tentin Sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |