Firistoci 4:12 - Littafi Mai Tsarki12 da sauran bijimin duka zai kai su waje bayan zango a wuri mai tsabta inda ake zubar da toka, nan zai ƙone su da wuta a inda ake zubar da tokar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 wato, dukan sauran bijimi, dole yă ɗauke su zuwa waje da sansani zuwa wani wuri mai tsabta inda ake zub da toka, yă ƙone shi a itacen da yake cin wuta a tarin toka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |