Firistoci 4:10 - Littafi Mai Tsarki10 Zai cire su daidai kamar yadda akan cire na bijimin hadaya ta salama. Sai firist ɗin ya ƙone su a kan bagaden ƙona hadaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Zai cire su daidai kamar yadda akan cire na bijimin hadaya ta salama. Sai firist ɗin yă ƙone su a kan bagaden ƙona hadaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |