Firistoci 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Daga hadaya ta salama sai a miƙa waɗannan hadayu na ƙonawa ga Ubangiji, wato, kitsen da yake rufe da kayan ciki, da wanda yake bisansa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Daga hadaya ta zumuncin da zai kawo, sai a miƙa waɗannan hadayu na ƙonawa ga Ubangiji a wuta; wato, dukan kitsen da ya rufe kayan ciki ko kuwa da sun shafe su, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |