Firistoci 3:16 - Littafi Mai Tsarki16 Firist kuwa zai ƙone su a bisa bagaden kamar hadayar abincin da akan ƙone don ya yi ƙanshi mai daɗi. Dukan kitse na Ubangiji ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Firist zai ƙone su a kan bagade kamar abinci, hadaya ce da aka yi da wuta, mai daɗin ƙanshi. Dukan kitsen na Ubangiji ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |