Firistoci 3:13 - Littafi Mai Tsarki13 Zai ɗibiya hannunsa a bisa kanta, ya yanka ta a gaban alfarwa ta sujada. 'Ya'yan Haruna, maza, za su yayyafa wa bagaden jinin kewaye da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Zai ɗibiya hannunsa a kanta yă kuma yanka ta a gaban Tentin Sujada. Sa’an nan ’ya’yan Haruna maza za su yayyafa jininta a kowane gefe na bagade. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |