Firistoci 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Idan mutum zai kawo hadayarsa ta salama daga garken shanu, sai ya kawo mace ko namiji marar lahani ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “ ‘In hadayar wani mutum, hadaya ta salama ce, ya kuma miƙa ’yar dabba daga garke, ko namiji ko ta mace ce, sai yă miƙa dabbar da ba ta da lahani a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |