Firistoci 27:9 - Littafi Mai Tsarki9 Idan kuwa dabba ce irin wadda mutane kan miƙa hadaya ga Ubangiji, dukan irin wannan da mutum yakan bayar ga Ubangiji zai zama tsattsarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “ ‘In abin da ya yi alkawarin yardajje ne a matsayin hadaya ga Ubangiji, wannan dabbar da aka bayar ga Ubangiji, za tă zama mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |