Firistoci 27:32 - Littafi Mai Tsarki32 Dukan ushiri na shanu, da na tumaki da awaki, duk dai dabbar da ta zama ta goma bisa ga ƙirgar makiyayan, keɓaɓɓiya ce, ta Ubangiji ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Ushirin gaba ɗaya na garken shanu, da na tumaki, kowane kashi ɗaya bisa goma na dabbar da ta wuce ƙarƙashin sandan mai kiwo, za tă zama mai tsarki ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |