Firistoci 27:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai a kimanta tamanin kowane abu bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 A kimanta kowace daraja bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri, gera ashirin ga shekel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Abin da aka ƙayyade za su biya bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi. Masu biya Abin da za su biya Maza masu shekara 20-60 Shekel hamsin Mata masu shekara 20-60 Shekel talatin Maza masu shekara 5-20 Shekel ashirin Mata masu shekara 5-20 Shekel goma sha biyar Maza masu wata guda zuwa shekara 5 Shekel biyar Mata masu wata guda zuwa shekara 5 Shekel uku Tsohon da ya fi shekara 60 Shekel goma sha biyar Tsohuwar da ta fi shekara 60 Shekel goma.