Firistoci 26:9 - Littafi Mai Tsarki9 Zan dube ku da idon rahama, in sa muku albarka, in riɓaɓɓanya ku. Zan tabbatar muku da alkawarina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “ ‘Zan dube ku da idon rahama, in kuma sa ku riɓaɓɓanya ku kuma ƙaru, zan kiyaye alkawarina da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |