Firistoci 26:45 - Littafi Mai Tsarki45 Amma saboda su zan tuna da alkawarin da na yi da kakanninsu waɗanda na fisshe su daga ƙasar Masar a idon al'ummai domin in zama Allahnsu. Ni ne Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Amma saboda su, zan tuna da alkawarin da na yi da kakanninsu, waɗanda na fitar da su daga Masar a idon al’ummai, don in zama Allahnsu. Ni ne Ubangiji.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |