Firistoci 26:22 - Littafi Mai Tsarki22 Zan kuwa turo muku mugayen namomin jeji waɗanda za su kashe 'ya'yanku, su hallakar da dabbobinku, su sa ku zama kaɗan, har ba mai gilmayya a hanyoyinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Zan aika da mugayen namun jeji a kanku, za su kuwa kashe ’ya’yanku, su hallaka shanunku, su rage yawanku, ku zama kaɗan. Wannan zai sa a rasa mutane a kan hanyoyinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |