Firistoci 26:17 - Littafi Mai Tsarki17 Zan yi gāba da ku in sa maƙiyanku su ɗibge ku, waɗanda suke ƙinku za su mallake ku. Za ku yi ta gudu ba mai korarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Zan yi gāba da ku har abokan gābanku su ci ku a yaƙi, su waɗanda suke ƙinku za su yi mulki a kanku, za ku gudu ba tare da wani yana korinku ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |