Firistoci 25:52 - Littafi Mai Tsarki52 Amma idan shekarun sun ragu kaɗan kafin shekara ta hamsin ta murna, sai ya lasafta, ya biya don fansarsa bisa ga yawan shekarun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202052 In shekarun sun rage kaɗan ne kafin Shekara ta Murna, sai yă yi lissafin wannan, yă kuma biya fansarsa daidai wa daida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |