Firistoci 25:4 - Littafi Mai Tsarki4 Amma shekara ta bakwai ta Ubangiji ce, sh ekara ce ta hutawa ga ƙasar. Kada su nomi gonakinsu, ko kuwa su aske inabinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Amma a shekara ta bakwai, ƙasar za tă sami hutun Asabbaci, Asabbaci ga Ubangiji. Kada ku yi shuki a gonakinku, ko kuwa ku aske gonakinku na inabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |