Firistoci 25:2 - Littafi Mai Tsarki2 ya faɗa wa Isra'ilawa ka'idodin nan. Sa'ad da suka shiga ƙasar da Ubangiji yake ba su, ƙasar za ta kiyaye shekara ta bakwai ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 “Yi wa Isra’ilawa magana, ka ce musu, ‘Sa’ad da kuka shiga ƙasar da zan ba ku, dole ƙasar kanta ta kiyaye Asabbaci ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |