Firistoci 24:20 - Littafi Mai Tsarki20 Idan ya karya masa ƙashi ne, sai a karya nasa ƙashin, idan ya cire wa wani ido, sai a ƙwaƙule nasa, idan haƙori ya ɓalle, sai a ɓalle nasa. Duk irin raunin da ya ji wa wani haka za a yi masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 karaya don karaya, ido don ido, haƙori don haƙori. Kamar yadda ya yi wa wani rauni, shi ma a yi masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |