Firistoci 23:8 - Littafi Mai Tsarki8 A kwana bakwai ɗin za su riƙa miƙa hadaya ta ƙonawa kowace rana ga Ubangiji. Za su kuma yi muhimmin taro a rana ta bakwai ɗin. Ba za su yi aiki mai wuya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Kwana bakwai za ku miƙa hadaya ga Ubangiji da wuta. A rana ta bakwai ɗin ku yi taro mai tsarki, ba za ku kuwa yi aiki na kullum ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |